Tehran (IQNA) Yayin da adadin mutanen da suka mutu da kuma jikkata sakamakon harin da aka kai a daren jiya a birnin Herat na kasar Afganistan ya kai 16, Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta dauki wadanda suka jikkata zuwa kasarta domin yi musu magani.
Lambar Labari: 3486858 Ranar Watsawa : 2022/01/23